iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da yunkurin salwantar da rayuwar Imran Khan, tsohon Firaministan Pakistan, tare da daukar hakan a matsayin fitina da laifi.
Lambar Labari: 3488122    Ranar Watsawa : 2022/11/04